Сезон 1 22 сент. 2026 г. · 10 мин
Taba Ka Lashe: 16.09.2026
Rawani guda ne daga cikin al'adu mafi kololuwar daraja a kasar Hausa, tasiri da kima da muhimmancinsa na nuna kamala da iko da mutuncin wanda yake sanye da shi.
Моменты слушателей на шкале времени Моментов: 0
0:00 9:57
